Labari Da Dumi-Dumin, Gwamnan Kano:Abba Kabir Ya Taya Ilahirin Al'ummar Kano Muranar Sabuwar Shekara.
Gwamnan Kano, Abba Kabir gida-gida yataya daukacin mutanen kao murnar sabuwar Shekara don nuna kishina da kaunar Al'ummar Kano.
acikin zancenshi yabayyana cewa, da dukkan alamun sabuwar shekara zatozo da abubuwan na cigaba matuka ga al'ummar jihar Kano da ilahirin al'ummar kasa baki daya.
Yaqara da fatan alkairi Matuqa, idan yaqara da cewa Àllah yabamu dukkan alkairin dake cikinta duk sharirin dake Cikinta Àllah yatsare mu dashi.