Uwar gidan Shugaba Tunibu:Sanata Remi Tunibu, Ta Karbi Jaririn Da Aka Haifa Na Farko A Wannan Shekara; (2025)Da Kanta A Babban Asibitin Abuja.
An haifin yaron ne a misalin karfe 12:40 am
Wanda har ansa masa suna Boluwatife Johnson a babban brinin Tarayyan Nageria Dake Abuja.